خمسون حديثا
Hadith na 31-35
الحديث الحادي والثلاثون
Hadisi na Talatin da daya
قال رسول الله صلى الله عليه وسلم
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce
لا يؤمن أحدكم حتى يحب لأخيه ما يحب لنفسه
Dayanku baya imani( wato baya da cikakken imani) har sai yaso wa dan uwansa Abin dayake so wakansa
الحديث الثاني والثلاثون
Hadisi na Talatin da biyu
قال رسول الله صلى الله عليه وسلم
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce
من لا يرحم الناس لا يرحم الله
Wanda baya jin kan mutane Allah bazai ji kaiyyinsa ba
الحديث الثالث والثلاثون
Hadith na Talatin da uku
قال رسول الله صلى الله عليه وسلم
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce
من رحم ولو ذبيحة رحمه الله يوم القيامة
Wanda duk ya tausaya koda (tausayinnan) akan abun yankane to Allah zai tausaya masa ranan alkiyama
الحديث الرابع والثلاثون
Hadisi na Talatin da hudu
قال رسول الله صلى الله عليه وسلم
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce
صلوا كما رأيتموني أصلى
Kuyi sallah kamar yadda kukaga nakeyi
الحديث الخامس والثلاثون
Hadisi na Talatin da biyar
قال رسول الله صلى الله عليه وسلم
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce
أكرموا العلماء فإنهم ورثت الأنبياء، فمن أكرمهم فقد أكرم الله ورسوله
Ku girmama malamai domin sune magada Annabawa ,duk wannan ya girmamasu Hakika Allah da Manzonsa yagirmama