Kamsuna Hadith خمسون حديثا

Juzui na biyu hadith na 61-65 الحديث الحادي والستون Hadith na sittin da daya قال رسول الله صلى الله عليه وسلم Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce من آذى مسلما فقد آذانى ،ومن آذانى فقد آذى الله زدعز وجل Wadda duk ya cutar da wani musulmi hakika ya cutar tani,wadda kuwa duk ya cutar … Continue reading Kamsuna Hadith خمسون حديثا

Kamsuna Hadithخمسون حديثا

Juzui na biyu hadith 56-60 الحديث السادس والخمسون Hadith na hamsin da shida قال رسول الله صلى الله عليه وسلم Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce إذا غضب أحدكم فليسكت Idan dayanku ya fusata to yayi shiru (kaacyayi magana cikin fushi) الحديث السابع والخمسون Hadisi na hamsin bakwai قال رسول الله صلى الله عليه … Continue reading Kamsuna Hadithخمسون حديثا

Kamsuna Hadith خمسون حديثا

Juzui na biyu hadith na 51-55 الحديث الحادي والخمسون Hadisi na 51 قال رسول الله صلى الله عليه وسلم Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce لا إيمان لمن لا أمانة له، ولا دين لمن لا عهد له Ba imani ga wanda bashi da amana .kuma ba Addini ga wana BashidaAlqawari الحديث الثاني والخمسون قال … Continue reading Kamsuna Hadith خمسون حديثا

Kamsuna Hadith خمسون حديثا

Juzui na 1 hadisi na 46-50 الحديث السادس والعشرون Hadith na Arba'in da shida قال رسول الله صلى الله عليه وسلم Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce من عير أخاه بذنب لم يمت حتى يعمله Wadda duk ya aibata dan uwansa da wani zunubi to bazai mutuba(shi wadda ya aibatadi) har sai ya aikata(abinda … Continue reading Kamsuna Hadith خمسون حديثا

Kasmsuna hatith خمسون حديثا

Juzui na farko hadisina na 41-45 الحديث الحادي والأربعون Hadith na Arba'in da daya قال رسول الله صلى الله عليه وسلم Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce آيات المناطق ثلاث:إذا حدث كذب ،وإذا وعد أخلف ، وإذا ائتمن خان Alamomin muna bifi ukkune :Idan yayi magana yayi karya,Idan yayi alkawari ya saba,idan aka amince … Continue reading Kasmsuna hatith خمسون حديثا