Juzui na biyu hadith na 66-70 الحديث السادس والستون Hadisi na sittin da shida قال رسول الله صلى الله عليه وسلم Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce لا يحل لمسلم أن يهجر أخاه فوق ثلاث Bai halatta ga wani musulmi ya kauracewa dan uwan sa sama da kwana uku الحديث السابع والستون Hadisi na … Continue reading Kamsuna Hadith خمسون حديثا