Kamsuna hadith خمسون حديثا

Juzui biyu hadith na 86-90 الحديث السادس والثمانون Hadisi na Tamanin da shida قال رسول الله صلى الله عليه وسلم manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce مَنْ غشَّنا فَلَيْسَ مِنَّا Baya daga cikin mu duk wadda ya ha incemu. الحديث السابع والثمانون Hadsi na Tamanin da bakwai قال رسول الله صلى الله عليه وسلم … Continue reading Kamsuna hadith خمسون حديثا

Kamsuna hadith خمسون حديثا

Juzui na biyu hadith na 81-85 الحديث الحادي والثمانون Hadisi na tamanin da daya قال رسول الله صلى الله عليه وسلم Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce واتَّقِ دَعْوَةَ المَظْلُوْمِ فَإنّّهُ ليْسَ بَيْنَها وَبَيْنَ اللَّٰهِ حِجابٌ Kuma ka kiyayi addu'ar wadda aka zalumta domin babu shamaki tsakaninta da Allah الحديث الثاني والثمانون Hadisi na … Continue reading Kamsuna hadith خمسون حديثا

Kamsuna hadith خمسون حديثا

Hadisi na 76-80 الحديث السادس والسبعون Hadisi na saba'in da sida قال رسول الله صلى الله عليه وسلم Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce مَنْ بَذَّرَ أفْقَرَهُ اللّٰه Wadda duk ya yi albazaranci Allah zai Talautashi الحديث السابع والسبعون Hadisi na saba'in da bakwai قال رسول الله صلى الله عليه وسلم Manzon Allah Sallallahu … Continue reading Kamsuna hadith خمسون حديثا

Kamsuna hadith خمسون حديثا

Juzui na biyu hadith na 71-75 الحديث الحادي والسبعون Hadisi na saba'in da daya قال رسول الله صلى الله عليه وسلم Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce مَنْ لاَ يَشْكُرُ القَلِيْلَ لاَ يشْكُرُ الْكَثِيْرَ Wanda duk bai godiya (in yasamu)kadan to bai godiya da mai yawa الحديث الثاني والسبعون Hadisi na saba'in da biyu … Continue reading Kamsuna hadith خمسون حديثا

Kamsuna Hadith خمسون حديثا

Juzui na biyu hadith na 66-70 الحديث السادس والستون Hadisi na sittin da shida قال رسول الله صلى الله عليه وسلم Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce لا يحل لمسلم أن يهجر أخاه فوق ثلاث Bai halatta ga wani musulmi ya kauracewa dan uwan sa sama da kwana uku الحديث السابع والستون Hadisi na … Continue reading Kamsuna Hadith خمسون حديثا